8 Yuni 2025 - 00:00
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Mabiya Ahlulbaiti AS Suka Gudanar Da Sallar Idi A Ghana

Bayan kammala sallar Idi, Sheikh Bansi ya gabatar da hudubar Idi da harshen Hausa, inda ya mayar da hankali kan halin da al’ummar Falasɗinu ke ciki a halin yanzu.

Yadda Khalifan Shugaban Mabiya Ahlulbait A Ghana, Sheikh Ibraheem Bansi, Ya Jagoranci Sallar Idi a Masallacin Ahlulbayt da ke Madina, Accra
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarto maku cewa: Shehin Malami Sheikh Ibraheem Bansi, wanda shi ne Khalifan Shugaban Musulmai Mabiya Ahlulbait a Ghana, ya jagoranci sallar Idi a ranar Juma’a, 7 ga Yuni, 2025, a Masallacin Ahlulbayt da ke Madina, Accra.
Bayan kammala sallar Idi, Sheikh Bansi ya gabatar da hudubar Idi da harshen Hausa, inda ya mayar da hankali kan halin da al’ummar Falasɗinu ke ciki a halin yanzu.

Rahoto daga: Ahmad Salisu Chama

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha